Published On Feb 23, 2024
Sheikh Aminu Daurawa ya bayyana wa shirin Mahangar Zamani yadda wasu maza masu hali ke lalata da ƙananan yara mata marasa ƙarfi a jihar Kano.
Ya kuma faɗi irin matakan da Hisbah za ta ɗauka kan masu yaɗa baɗala a shafin Tiktok.
show more