Mahangar Zamani tare da Amal Umar, Bashir Maishadda da Abdulaziz Ɗan Small
BBC News Hausa BBC News Hausa
610K subscribers
76,153 views
1.3K

 Published On Jun 28, 2024

A cikin shirin Mahangar Zamani na yau, fitattu a Kannywood Amal Umar, Bashir Maishadda da Abdulaziz Ɗan Small sun bayyana mana cewa "rashin kunyar wasu sabbin jarumai" na daga cikin dalilan da suka sa ake yawan samun saɓani tsakanin 'yan Kannywood.

Sun kuma bayyana mana yadda za a iya kauce wa yawan samun matsaloli tsakanin 'yan masana'antar.

show more

Share/Embed