Published On Jan 12, 2024
A yau shirin Mahangar Zamani ya karɓi baƙuncin Sarauniyar Kyau ta Najeriya, Shatu Garko, kuma ta bayyana mana yadda ta tsinci kanta a Gasar Sarauniyar Kyau da kuma bayanai game da rayuwarta, waɗanda mutane ba su sani ba.
show more