Yadda na haɗu da mijina ɗan ƙasar Turkiyya - Bahaushiya 'yar Kano
BBC News Hausa BBC News Hausa
610K subscribers
217,200 views
2.5K

 Published On Jul 20, 2024

Wata Bahaushiya ‘yar jihar Kano wadda ta auri ɗan ƙasar Turkiyya ta bayyana mana yadda soyayya da farar fata ke da “matuƙar dadi da kwanciyar hankali.”

show more

Share/Embed