Barkewar Annobar Cutar Kwalara A Sudan Ya Kama Mutane Sama Da 5,000 Kuma 191 Suka Mutu
VOA Hausa VOA Hausa
94.9K subscribers
98 views
1

 Published On Sep 21, 2024

Sudan na fama da barkewar annobar cutar kwalara, musamman a jihohin Kassala, Gedaref, da Jihar kogin Nilu, inda aka samu rahoton wadanda suka kamu da cutar 5,000 sannan akalla 191 suka mutu

Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook:   / voahausa  
Karin bayani akan Instagram:   / voahausa  
Karin bayani akan Twitter:   / voahausa  
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit

Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.

Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

show more

Share/Embed