Wasu Matasa A Jos Suna Jan Hankalin Al'umma Bisa Yadda Suke Sarrafa Itatuwa Zuwa Kayan Amfani
VOA Hausa VOA Hausa
94.9K subscribers
150 views
6

 Published On Sep 23, 2024

Wasu matasa a birnin Jos na Najeriya suna jan hankalin al’umma bisa yadda suke sarrafa itatuwa zuwa kayan amfani da kuma kawa

Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com
Karin bayani akan Facebook:   / voahausa  
Karin bayani akan Instagram:   / voahausa  
Karin bayani akan Twitter:   / voahausa  
Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit

Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu.

Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

show more

Share/Embed