MAI MARTABA SARKIN DUTSE ALH. MUHAMMAD HAMIM NUHU SANUSI CFR ya amince da Naɗin sabbin Digatai Biyar
Dutse Emirate Council Dutse Emirate Council
266 subscribers
140 views
0

 Published On Sep 19, 2024

DAGA FADAR MAI MARTABA SARKIN DUTSE
ALHAMIS, 19th SEPTEMBER, 2024 - 12 RAB.I., 1446AH.
Assalamun Alaikum…….

Cikin ikon Allah a yau alhamis ne MAI MARTABA SARKIN DUTSE ALH. MUHAMMAD HAMIM NUHU SANUSI CFR ya amince da Naɗin sabbin Digatai guda Biyar (5) wanda suka haɗa da:
1. Alh. Umar Salisu Zubairu A matsayin Sabon Digachin Kiyako dake Gundumar Bamaina.
2. ⁠Alh. Shehu Sabo Chiroma A matsayin Sabon Digachin Kangire dake Gundumar Birnin Kudu.
3. ⁠Alh. Wada Muhammad A matsayin Sabon Digachin Yayarin Chakauri dake Gundumar Yayari.
4. ⁠Alh. Yusuf Saleh Yusuf A matsayin Sabon Digachin Waza dake Gundumar Birnin Kudu.
5. ⁠Alh. Usman Adamu A matsayin Sabon Digachin Jiboga dake Gundumar Yalwan Damai.

show more

Share/Embed