Girke-girken Ramadan: Yadda za ku iya haɗa abincin buɗe-baki kala biyar
BBC News Hausa BBC News Hausa
609K subscribers
2,895 views
64

 Published On Mar 23, 2024

Ku zo ku ga yadda Hannatu AbdulMalik wacce aka fi sani da this_ray_of_of_sunshine ta girka abincin buɗe-baki kala biyar ciki har da shinkafa mai niƙaƙƙen nama da abin sha na kankana.

show more

Share/Embed