HADISI NA (3). CIKIN ARBAUNA HADITH. TARE DA MALAM ANAS IDRIS
Al WASIYYA TV Al WASIYYA TV
1.71K subscribers
372 views
9

 Published On Dec 28, 2021

Hadisi na uku (3), daga abdullahi Dan Umar (A.S) yace naaji mazon Allah sallah alaihi wa sallama Yana cewa an Gina musulunci abisa abubuwan biyar (5) , shaidawa Babu abun bautawa ( worship )Sai Allah, kuma annabi muhammadu (S.A.W) manzon Allah me, da tsaida sallah ( prayer ), da bada zakkah, Sai yin aikin hajji ga Wanda ke da ikon zuwa.

show more

Share/Embed