Zaka Sha Mamaki Idan Ka Rike Wannnan Addu'ar Neman Biyan Bukata Da Gaggawa
NurulHuda Media Tv NurulHuda Media Tv
28.5K subscribers
57,449 views
977

 Published On Mar 7, 2024

ka zauna kayi wannan addu'ar idan kana cikin damuwa addu'ar samun nasara a rayuwa addu'ar kasuwa ko addu'ar Kasuwanci da addu'ar neman biyan bukata da gaggawa

Subscribe to our YouTube channel ➡️
   / @nurulhudamediatv  

Timestamps
00:00 intro
00:28 dan Allah in bashi wata addu'a
00:58 to mutane sunfi son irin wannan addu'ar
02:16 Allah ya cire mu a halin da muke ciki
02:40 in bazaka iya kawo addu'oin da larabci ba
03:11 irin wadannan kalmomi Allah yanaso ka yabeshi dasu
04:00 in zaka roki Allah kudi
04:10 ka roki Allah kudi mai yawa
06:23 duk mai son Allah ya karbi addu'ar sa yayi salatin annabi
08:26 babu sunan da yakai wannan sunan a wajen Allah
09:46 mun sha fada daga cikin abunda yasa Allah baya karban addu'ar bayi
10:13 kanka zaka fara yiwa addu'a ko al-ummah
10:28 babu addu'ar da tafi karbuwa akan bawa irin addu'ar da kiyiwa kanka

#nurulhuda_media_tv
#sheikh_abbakar_pharmacy
#maganin_sanyi

show more

Share/Embed