Mutuwar Saurayina ce ta sa na yi wakar "Mai Nema" Maryam A. Sadik
Dala FM Kano Dala FM Kano
30.9K subscribers
119,736 views
1.9K

 Published On Premiered Oct 14, 2023

Mawakiya Maryam A. Sadik ta ce ta yi wakar "Mai Nema..." ne saboda jan hankalin iyaye musamman a Hadejia game da al'adar lallai sai mai gidan kansa za a bai wa Aure.

Ta ce ita Saurayin da take tsantsar kauna, ya rasu bai samu ya yi gidan ba, ballantana su yi aure.

Maryam ta bayyana hakan ne filin "Fitattun Mawaka" na tashar Dala FM Kano.

Ku kalli tattaunawar a wannan link.

show more

Share/Embed