Aikin Hajji a Aikace | Episode (01) - Dr. Abdallah Gadon Kaya
Muryar Malamai Muryar Malamai
24.6K subscribers
4,283 views
79

 Published On Jun 5, 2024

Dr. Abdallah ya fara gudanar da Bayanai da kuma koyarwa a kasa mai tsarki (Saudiyya) inda yake koyar da Alhazai yadda ake gudanar da Aikin hajji a Aikace.

Wannan shine kashi na farko, bayan Nasihohi da Darussa na suka gabata a baya.

Samu karatuttuka da za su taimake ka wajen inganta rayuwa da gyara alaqar ka da Allah s.w.t ta hanyar wannan tasha tamu mai Albarka MURYAR MALAMAI.

kayi subscribing din mu don samun karatu daga bakin malamai masu Albarka, idan kuma kayi, kayi sharing ma abokai da "yan uwa suma su anfana da wannan tasha.
Ga duk mai buqatar bada tallafi ko wani gudumawa ga Account nan
ZAUREN SALAAM GLOBAL
1025331467
U.B.A BANK

Ku kasance damu a dukkanin shafukan sa da zumunta.

#labarina #muryarmalamai #hausa #arewa #kannywood #waazi #adamazango #alinuhu #drabdallahgadonkaya

show more

Share/Embed